Wasannin Motsa Jiki
Appearance
Wasannin Motsa Jiki | |
---|---|
type of sport (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Olympic sport (en) da athletics (en) |
Authority (en) | World Athletics (en) |
Gudanarwan | Dan wasan tsalle-tsalle, track and field coach (en) da track and field official (en) |
Uses (en) | athletics track (en) |
Wasannin motsa jiki na iya nufin:
Kowani Wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Wasannin motsa jiki, wasanni ne waɗanda suka haɗa da wasan gudu, tsalle-tsalle, jifa da tafiye-tafiye
Wasan motsa jiki (al'adar jiki), wasa ne dangane da halayen ɗan Adam na ƙarfin hali, dacewa, da fasaha. Wasannin motsa jiki na kwararru, wasannin motsa jiki na sabon shigar yan koyo, koleji- da matakin jami'a.
Ƙungiyoyi
[gyara sashe | gyara masomin]- Wasannin motsa jiki na Oakland, ƙwararriyar ƙungiyar ƙwallon kwando ce ta Amurka.
- Wasannin motsa jikina Philadelphia (1860–76), ƙwararriyar ƙungiyar ƙwallon kwando ta Amurka
- Wasannin motsa jiki Philadelphia (Ƙungiyar Amurka), ƙwararrun ƙwallon kwando ta Amurka, 1882–1890
- Wasannin Philadelphia (1890–91), ƙungiyar ƙwallon kwando ta Amurka
- WWasan Philadelphia (NFL), ƙwararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Amurka, 1902–1903
Sauran amfani
[gyara sashe | gyara masomin]- Wasan guje- guje ƙungiyar fost-rok ta Amurka
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Dan wasa (rashin fahimta)
- Wasan motsa jiki (rashin fahimta)
- wasan motsa jiki
- Dukkan shafin da ya fara da taken Wasanni
- Dukkan shafin da yake da taken da ya kunshi Wasanni.