Ulan Bato
Appearance
Ulan Bato | |||||
---|---|---|---|---|---|
Улаанбаатар (mn) ᠤᠯᠠᠭᠠᠨᠪᠠᠭᠠᠲᠤᠷ (mn) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Mangolia | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,396,288 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 296.8 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Central Mongolia (en) | ||||
Yawan fili | 4,704.4 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tuul River (en) | ||||
Altitude (en) | 1,350 m | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira |
1639 1649 | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 210 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 11 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | MN-1 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ulaanbaatar.mn |
Ulan Bato[1] ko Ulaanbaatar (Turanci) ko Oulan-Bator (Faransanci), da harshen Mangoliya Улаанбаатар, birni ne, da ke a ƙasar Mangoliya. Shi ne babban birnin ƙasar Mangoliya. Ulan Bato yana da yawan jama'a 1,444,669, bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Ulan Bato a shekara ta 1639 bayan haihuwar Annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Titin birnin
-
Tashar jirgin Kasa a birnin
-
Ulaan baatar
-
Mff-football-centre-ulaanbaatar.jpg
-
Ulaan baatar, 2009
-
Wani titi a Ulaan baatar