Mata (aure)
Appearance
mata | |
---|---|
affinity (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | female human (en) , miji/mata da female relative (en) |
Bangare na | married couple (en) |
Has characteristic (en) | mace |
Hannun riga da | miji da widow (en) |
Mata ko matar aure itace macen dake a cikin alakar zaman takewar aure.
Kuma kalmar ana cigaba da amfani dashi ga macen da ta rabu ko tabar alakar zaman aure, kodai ta sanadiyar saki ko rasuwar mai-gidanta, mijinta ne, ana kiranta da sunan widow da turanci, amma a al'adar bahaushe da wanda mijinta ya rasu da wanda aka saka dukkaninsu ana kiransu ne da Zawarawa, na miji kuma bazawari.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wata mata da yayanta
-
Matar aure da Mijinta