Lucknow
Appearance
Lucknow | ||||
---|---|---|---|---|
लखनऊ (hi) لکھنؤ (ur) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Uttar Pradesh | |||
Division of Uttar Pradesh (en) | Lucknow division (en) | |||
District of India (en) | Lucknow district (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 3,382,000 (2017) | |||
• Yawan mutane | 5,359.75 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati |
Harshen Hindu Urdu Turanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 631 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gomti River (en) | |||
Altitude (en) | 123 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Lucknow (en)
| |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 226001–226026 da 227101–227132 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 522 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | lucknow.nic.in |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Lucknow Birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Uttar Pradesh. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 2,817,105. An gina birnin Lucknow a karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Raudar Hazrat Abbas (A.S) a Masallacin Wali, Lucknow
-
Wani taro a Lucknow, 1968
-
Hasumiyar Husainabad Clock, Lucknow
-
Fort Rampura, Lucknow
-
Lucknow
-
Harabar BVM, Lucknow
-
Lucknow
-
Birnin Lucknow