Ilda Bengue
Appearance
Ilda Bengue | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Luanda, 30 Oktoba 1974 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | winger (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.77 m |
Ilda Maria Bengue (an haife ta a ranar 30, ga watan Oktoba 1974) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta kasar Angola mai ritaya.[1]
Wasannin Olympics na lokacin bazara
[gyara sashe | gyara masomin]Bengue ta yi wa Angola wasa a gasar Olympics ta bazara a shekarun 2000 da 2004 a Athens, inda ta kasance ta 4 da kwallaye 38 da kuma gasar Olympics ta lokacin zafi da aka yi a birnin Beijing na shekarar 2008.[2]
Gasar cin kofin duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Ta fafata a gasar cin kofin duniya a shekarun 2005 da 2007, inda Angola ta zo ta 7, (mafi kyawun wasan da aka taba yi a kasar) inda Bengue ta zura kwallaye 56 sannan ta zo ta 9 a jerin wadanda suka fi zura kwallaye a gasar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Athlete Biography – BENGUE Ilda Maria Archived 2008-09-11 at the Wayback Machine – Beijing 2008 Olympics (Retrieved on 4 December 2008)
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Ilda Bengue Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]Ilda Bengue at Olympics.com
Ilda Bengue at Olympedia