Jump to content

Daji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daji
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Biophysical environment
Ƙorama a Daji
Daji
Wannan sune kadan daga dabbobin da ke Rayuwa a da

Daji ko Jeji wani gurine wanda halittu musamman dabbobi da dama suke rayuwa a cikinsa, abubuwan da suke rayuwa a daji, akwai dabbobi masu ban tsoro da kuma masu bam mamaki, sannan kuma akwai tsuntsaye, da kwari, sannan akwai sojoji (Army), da 'yan ta'adda da kuma fulani. Sannan daji wani gurine wanda yake da matukar hadarin gaske wajen shigarsa idan har bakasan yadda yakeba, saboda guri ne me duhun bishiyoyi da ciyayi da kwazazzabo da kuma manyan duwatsu, guri ne Wanda ba a rabashi da Aljanu da Macizai da sauran abubuwan cutarwa, akan iya samun komai acikin daji Alkairi da kuma sharri.

Kare Muhalli

[gyara sashe | gyara masomin]