Adeyeye Enitan Ogunwusi
Appearance
Adeyeye Enitan Ogunwusi | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Najeriya, 17 Oktoba 1974 (50 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Yarbanci | ||
Karatu | |||
Makaranta | Kwalejin Loyola, Ibadan | ||
Harsuna |
Nigerian English Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | accountant (en) |
Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi ; ( Jájájá II ) (an Haife shi ne a ga wata 17 Oktoban shekarar 1974) . Ya kuma kasan ce shine Ooni Of Ife na 51 kuma na yanzu. Shi ne basaraken / monarch na Yoruba mulki na Ile-Ife . Ya hau gadon sarauta a shekarar 2015 ya gaji marigayi Oba Okunade Sijuwade . wanda shine Ooni na Ife na 50.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara karatunsa na firamare a Subuola Memorial Nursery and Primary School, Ibadan and Council District Council, Akobo, Ibadan. Daga nan ya zarce zuwa Kwalejin Loyola, Ibadan sannan daga bisani ya wuce Makarantar Sakandaren St. Peters, Ile-Ife, inda ya samu takardar shaidar sakandare (SSCE). Ya kuma kammala karatunsa a matsayin akawu daga The Polytechnic, Ibadan .